Tehran (IQNA) Ranar sha biyar ga Sha’aban ita ce ranar haihuwar mutumin da aka yi alkawari a cikin ayoyin Alkur’ani da fadin Manzon Allah don bayyanawa da samun aminci da adalci a duniya; A cewar manazarta, wannan na daya daga cikin manyan ginshikan raya fata na makomar duniya a tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3487067 Ranar Watsawa : 2022/03/18